Aptos (@aptoshausa) 's Twitter Profile
Aptos

@aptoshausa

Leading @aptos Hausa Community! Emphasizing Aptos Knowledge In the Hausa Language! (Most spoken Language In Africa, Prominent In the World!

ID: 1887465772831907840

calendar_today06-02-2025 11:38:10

63 Tweet

53 Followers

3 Following

Ukashat.Cyber👽 (@ukashatbalaccii) 's Twitter Profile Photo

Bayani Dalla-Dalla akan Dukkan Abubuwan da Yakamata ka sani a ga me da Hyperion: Hyperion Defi platform ne akan Aptos. An gina Hyperion ne domin gabatar ayyuka irin na "Hybrid Orderbook AMM DEX" da sauransu. Hyperion na da daɗin amfani ga duka, Sabbin shiga da kuma Wanda suke

Aptos (@aptoshausa) 's Twitter Profile Photo

Barka Da Safiya Ƴan Uwan mu na Aptos. Abubuwa da dama sun faru a wannan satin a Aptos, wanda suka haɗar da: -An biya Ladan Yaptos -An fara duba abun da aka samu na $RION, token na Hyperion -Yau akwai Space tsakanin Aptos da kuma Hyperion. Shin wanne abu ne yafi Jan hankalin ka?

Barka Da Safiya Ƴan Uwan mu na Aptos.
Abubuwa da dama sun faru a wannan satin a Aptos, wanda suka haɗar da:

-An biya Ladan Yaptos
-An fara duba abun da aka samu na $RION, token na Hyperion
-Yau akwai Space tsakanin Aptos da kuma Hyperion.
Shin wanne abu ne yafi Jan hankalin ka?
Ukashat.Cyber👽 (@ukashatbalaccii) 's Twitter Profile Photo

Me yasa muka zaɓi Shelby? Saboda Yazo akan Aptos, L1 mafi sauri da muke dashi. -An samar da Shelby ne a Decentralized Fiber, ba wai rented Cloud services ba. -Wannan na nufin Stream naka ne, Ba wai na Tiktok ko YouTube ba, a'a, Naka ne, kai kake da iko dashi. Shin kai

Me yasa muka zaɓi Shelby? 

Saboda Yazo akan Aptos, L1 mafi sauri da muke dashi.

-An samar da <a href="/shelbyserves/">Shelby</a> ne a Decentralized Fiber, ba wai rented Cloud services ba.
-Wannan na nufin Stream naka ne, Ba wai na Tiktok ko YouTube ba, a'a, Naka ne, kai kake da iko dashi.

Shin kai
MKAY ✪ (@muhammad_ayk) 's Twitter Profile Photo

Started with a moodboard, Now it's a movement 🔥 I designed the Aptos Hausa🌐 identity from the ground up, not just to look good, but to mean something 👌 I began with the core question: What does it feel like to be Hausa in Web3? 👉 The moodboard was my emotional blueprint,

Started with a moodboard, Now it's a movement 🔥

I designed the  <a href="/AptosHausa/">Aptos Hausa🌐</a>  identity from the ground up,  not just to look good, but to mean something 👌

I began with the core question:
What does it feel like to be Hausa in Web3?

👉 The moodboard was my emotional blueprint,
Teemah3 (@fateeydbt) 's Twitter Profile Photo

Wannan ya birgeni saboda ba kawai hoto bane ya haɗa da al’adunmu, Iliminmu da fahimtarmu sosai. Muna sanar muku da cewa Aptos Hausa🌐 ta fara kankama sosai kamar yanda kuka gani a rubutun qasannan kuzo mu yi wannan tafiya tare musamman ga duk masu jin harshen Hausa. Kwanan

Usman Sarkee|MonadDoctor (@sarkyusman) 's Twitter Profile Photo

We didn’t just design a logo, we built an identity system that feels like home for Hausa culture in Web3. From bold palettes to rhythmic patterns, Aptos Hausa🌐 is culture-coded and community-rooted 🫶 This is how we build meaning

Usman Sarkee|MonadDoctor (@sarkyusman) 's Twitter Profile Photo

. Aptos Hausa🌐 ta chanja sabon logo... Wannan shine sabon tambari da za mu riƙa amfani da shi a dukkan harkokinmu daga yanzu. Ku cigaba da kasancewa tare da mu domin ci gaba da kawo muku ilimi da dama a duniyar Aptos da Web3 gaba ɗaya

Ukashat.Cyber👽 (@ukashatbalaccii) 's Twitter Profile Photo

Shelby DNA 🧬 One habit I have developed is profiling everything I want to understand better. Since the introduction of Shelby on Aptos, I have made it a priority to learn everything I can about Shelby, how it works and its various functionalities. So far, I have

Shelby DNA 🧬 

One habit I have developed is profiling everything I want to understand better.

Since the introduction of <a href="/shelbyserves/">Shelby</a> on <a href="/Aptos/">Aptos</a>, I have made it a priority to learn everything I can about Shelby, how it works and its various functionalities. So far, I have
Ukashat.Cyber👽 (@ukashatbalaccii) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah, Congratulations to us🫶❤️😁 A duka yarukan da suke Najeriya, Zamu Iya cewa Yaren Hausa "kusan" Shine yare na farko da na fara gani, kai tsaye za'ai amfani dashi Acikin wani abu na Web3. Wannan nasara ce Babba ga dukkan Hausawa. Yanzu de Zaku iya samun Yaren