Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile
Masarautar KANO

@hrhbayero

His Highness Alh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL JP 15th Sarkin Kano Page. Instagram - hrh_aminu_ado_bayero TikTok - HHBayero

ID: 1216147780202266625

calendar_today12-01-2020 00:00:15

2,2K Tweet

18,18K Followers

79 Following

Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin kalankuwa da ya gudana a kofar gidan Sarki na nassarawa a safiyar yau Lahadi 8/6/2025 Ran Sarki Ya Dade

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin kalankuwa da ya gudana a kofar gidan Sarki na nassarawa a safiyar yau Lahadi 8/6/2025

Ran Sarki Ya Dade
Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Karbi bakuncin Shugaban Kamfanin Yada Labarai na Daar Communications and AIT . Raymond Dokpesi Jr. a Fadarsa Dan Ziyarar Girmamawa a Safiyar Yau Laraba 18/06/2025 Ran Sarki Ya Dade

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Karbi bakuncin Shugaban Kamfanin Yada Labarai na Daar Communications and AIT . Raymond  Dokpesi Jr. a Fadarsa Dan Ziyarar Girmamawa a Safiyar Yau Laraba 18/06/2025

Ran Sarki Ya Dade
Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Maimartaba sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero yayin tafiya Birnin Tarayya Abuja a yau Alhamis 19/06/2025 Allah yadawo da sarki lafiya

Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Karbi bakuncin Shugabanin Hukumar Gudanarwa ta Asibitin Koyarwa na Malan Aminu Kano don Gabatar masa da Sabon Shugaban Su Dr. Emanuel Daga Jihar Ibonyi A Safiyar Yau Alhamis 19/06/2025 Ran Sarki Ya Dade

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Karbi bakuncin Shugabanin Hukumar Gudanarwa ta Asibitin Koyarwa na Malan Aminu Kano don Gabatar masa da  Sabon Shugaban Su Dr. Emanuel Daga Jihar Ibonyi  
 A Safiyar Yau  Alhamis 19/06/2025

Ran Sarki Ya Dade
Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

SARKIN KANO AMINU ZAI HALARCI JANAZAR BABA AMINU DANTATA A cikin mutanen da Marigayi Alh. Aminu Alhassan Dantata yayi wasiycin suyi masa sutura har da Dan sa wato Mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero….

SARKIN KANO AMINU ZAI HALARCI JANAZAR BABA AMINU DANTATA

A cikin mutanen da Marigayi Alh. Aminu Alhassan Dantata yayi wasiycin suyi masa sutura har da Dan sa wato Mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero….
Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Shugaban Hukumar NAHCON Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya gabatar wa da Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayaro ta'aziyyar rasuwar Alhaji Aminu Dantata, Anan burnin Madina. Wanda Marigayin tamkar uba yake ga Mai Martaba Sarki, Aminin Mahaifin Mai Martaba Sarki Ne.

Shugaban Hukumar NAHCON Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya gabatar wa da Mai Martaba  Alhaji Aminu Ado Bayaro ta'aziyyar rasuwar Alhaji Aminu Dantata, Anan burnin Madina.

Wanda Marigayin tamkar uba yake ga Mai Martaba Sarki, Aminin Mahaifin Mai Martaba Sarki Ne.
Masarautar KANO (@hrhbayero) 's Twitter Profile Photo

Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero tareda iyalan marigayi Alh. Aminu Alhassan Dantata yayin shirye shiryen yi masa sallar jana’iza daga birnin Madina. Allah yajiqan Alh. Aminu Alhassan Dantata, Allah ya taimaki Mai Martaba Sarki ya tsawaita zamani. 01/07/2025.