Moses bch (@musa629233) 's Twitter Profile
Moses bch

@musa629233

ID: 1838735697236398080

linkhttps://www.facebook.com/profile.php?id=100078072140249 calendar_today25-09-2024 00:22:58

1,1K Tweet

117 Followers

106 Following

Moses bch (@musa629233) 's Twitter Profile Photo

Wani Abokina ne yake haɗa Lefe Babu dama ku haɗa Ido da shi kayi Murmushi sai ya danno Ashar Wai Kai munafukine.😂💔😂

Wani Abokina ne yake haɗa Lefe  Babu dama ku haɗa Ido da shi kayi Murmushi sai ya danno Ashar Wai Kai munafukine.😂💔😂
Pharm. Fauziyyah (@yushmohfauzah) 's Twitter Profile Photo

Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqeer

Haleema Abubakar🌹 (@miss_halimatu) 's Twitter Profile Photo

"Abin da wani ya yar, wani tsintuwa ce mai tsada awurinsa don wani baisan darajar kaba, baya nuna kowa bai san darajar ka ba. In kasamu wanda zai mantar dakai damuwar jiya, ka rikeshi a yau, wata kila dashi zakayi rayuwar gobe..."

ALIYU.👳👣 (@iammosvilla) 's Twitter Profile Photo

If u can't battle "SHAIDAN" And ur desire at "FAJR"(morning prayer) Then u have lost d war of the entire day. May Allah make us among those for wake up for "FAJR" prayer everyday Ameen🤲🙏

If u can't battle "SHAIDAN" And ur desire at "FAJR"(morning prayer)
Then u have lost d war of the entire day.
May Allah make us among those for wake up for "FAJR" prayer everyday Ameen🤲🙏
Moses bch (@musa629233) 's Twitter Profile Photo

Kada ka dame kanka da wanda baya sonka. Ko charger ma idan ba daidai da wayarka bane, sai ya ƙone maka batiri. 🔌📱💔

Kada ka dame kanka da wanda baya sonka. Ko charger ma idan ba daidai da wayarka bane, sai ya ƙone maka batiri. 🔌📱💔
Moses bch (@musa629233) 's Twitter Profile Photo

Kafin ka rungumi sabuwar soyayya, ka tabbatar ka wanke zuciyarka daga tsohuwar ƙiyayya. Ko kofi ma baya ɗaukar sabuwar shayi idan har akwai ragowar koko a ciki.☕❤️🧠

Kafin ka rungumi sabuwar soyayya, ka tabbatar ka wanke zuciyarka daga tsohuwar ƙiyayya. Ko kofi ma baya ɗaukar sabuwar shayi idan har akwai ragowar koko a ciki.☕❤️🧠