Fateema Xahra✨🌟 (@fatyma_bintmuhd) 's Twitter Profile
Fateema Xahra✨🌟

@fatyma_bintmuhd

Beautiful pple a not alwys gud, but gud pple a alwys beautiful👌👌. Am alwys true 2 my self d true shall set me free. Proud 2b #muslimah. Madrid Fan 2AUT6KXP

ID: 1363180649742536704

calendar_today20-02-2021 17:36:28

4,4K Tweet

2,2K Followers

673 Following

splash🍬 (@bintt_abiha) 's Twitter Profile Photo

Duk Wanda zai fito ya rinka aibata kanawa a matsayin wasa mahaukaci nake daukar sa, domin mu muna da hankali, mun san ya kamata, ba mahaukata da Neman suna muke ba, kana tare da mutane idan suntashi abun su ko kara bazasuyi ba, kullum bakin su da idon su na kan ‘yan Kano mtswww

fati❤️ (@zaraa_sulaiman) 's Twitter Profile Photo

Taking orders for sallah, we deliver you a mouth watering tuwon madara, gullisuwa, albbishir, melt cake and milk cake at a very affordable prices . Delivery within kano.

BAHAUSHIYA ❤️ (@babyabdulkadeer) 's Twitter Profile Photo

Jama’’a ga wasu fa na sake kawowa🤩🤩sun hadu ku siya wa matanku iyaye da ‘yan uwa da ‘yan matanku su saka a sallah, kayannan fa ba karamin kyau yake yiwa mata ba, sannan ba karamin martaba suke sake yi a cikin su ba 🤩 13,500 Kano Ina turawa ko ina Retweet dan Allah 🙏

Jama’’a ga wasu fa na sake kawowa🤩🤩sun hadu ku siya wa matanku iyaye da ‘yan uwa da ‘yan matanku su saka a sallah, kayannan fa ba karamin kyau yake yiwa mata ba, sannan ba karamin martaba suke sake yi a cikin su ba 🤩

13,500

Kano 

Ina turawa ko ina 

Retweet dan Allah 🙏
Muh'd Yahya Bamalli (@muhdyahaya_b) 's Twitter Profile Photo

Wani lokacin muna aikata saɓo da niyyar cewa bari in aikata ai daga wannan zan daina zan tuba. Toh yaya kenan idan muna cikin aikatawa rai yayi halin shi? Shikenan akan wannan aikin za'a tashe mu ranar lahira? Me zamu cewa ALLAH? Wannan sune tambayoyin da Yakamata muima Kanmu.