Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile
Muhasa Radio & TV

@muhasatvr

Muhasa Radio and Tv is a subsidiary of Muhasa Nig. Ltd.

ID: 1610926256379273217

linkhttps://muhasatvr.ng/ calendar_today05-01-2023 09:09:00

1,1K Tweet

196 Followers

5 Following

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Rahotanni daga jaridar Daily Mail sun tabbatar da cewa ɗan wasan gaba na kungiyar Nottingham Forest dake Ingila na kwance a asbiti bayan tiyatar gaggawa da aka yi masa. Cikin wani saƙo da kungiyar ta fitar, sun tabbatar da Awoniyi zai yi jinya bayan raunin daya samu.

Rahotanni daga jaridar Daily Mail sun tabbatar da cewa ɗan wasan gaba na kungiyar Nottingham Forest dake Ingila na kwance a asbiti  bayan tiyatar gaggawa da aka yi masa. 
Cikin wani saƙo da kungiyar ta fitar, sun tabbatar da Awoniyi zai yi jinya bayan raunin daya samu.
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Shugaban kwamitin daya jagoranci tawagar Flying Eagles ɗin zuwa gasar AFCON a ƙasar Egypt ya bata tabbacin za suyi iya bakin ƙoƙarinsu wajen ganin sun samu nasara a karawar da za suyi da mai masaukin baƙi ƙasar Egypt a wasan neman na uku.

Martanin 'Yan Mata Dangane Da Haramta Kauyawa Day A KANO youtu.be/9xxu9GAHtEs?si… #Kano #Abbagidagida #MUHASATVR @Muhasa @KNSG

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Masu garkuwa da mutane sun kashe shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ose ta jihar Ondo, Nelson Adepoyigi. muhasatvr.ng/an-kashe-shuga… #APCOndo APC Nigeria

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya bukaci jama’ar sa su tashi da azumi gobe litinin da adduoi domin neman taimakon Allah. muhasatvr.ng/zulum-ya-roki-… Governor Borno Prof. Babagana Umara Zulum

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Mai girma Dan Masanin Dutse, Hakimin Kiyawa Malam Adamu Aliyu Kiyawa ya bai wa matasa shawarwari domin inganta rayuwar su ta yau da gobe. youtu.be/_3FeknxsJU0?si…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Yayin ziyarar, Farfesa Suwaiba ta bayyana waɗansu hanyoyi da za a amfana da wasu ayyukan gwamnatin tarayya. #Ministryofeduction #Education #Nigeria facebook.com/share/1FMX5iDg…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta ziyarci tashar MUHASA TV da Rediyo, yayin ziyarar, sheikh Daurawa ya yabawa mammallakin tashoshin, ya kuma jinjinawa ma'aikatan wurin gudanar da aiki bisa tsari. @AmDaurawa قناة السنة النبوية youtu.be/HN9hPJCWTFE?si…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

A rana irin ta yau a shekarar 1998 aka wayi gari da rasuwar shugaban kasar Najeriya na mulkin soji Janar Sani Abacha. Abacha mai shekaru 54 ya shafe shekaru kusan biyar yana mulkin Najeriya.

A rana irin ta yau a shekarar 1998 aka wayi gari da rasuwar shugaban kasar Najeriya na mulkin soji Janar Sani Abacha.
Abacha mai shekaru 54 ya shafe shekaru kusan biyar yana mulkin Najeriya.
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

An tabbatar da mutuwar mutane 10 a daren Juma’a bayan wani ɗan ƙunar baƙin wake ya kai harin bam a wurin cin abinci da ke Konduga, a Jihar Borno. facebook.com/share/p/1B3vLr…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano Ibrahim Adamu Bakori ya tabbatar da mutuwar mutane biyar, yayin da 10 su ke samun kulawar likitoci. facebook.com/10009017249394…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin ya ƙara da cewa zai sauka daga layin jam'iyyyar APC idan har aka ajiye Kashim Shetttima a matsayin mataimakin shugaban ƙasa.

Dakarun Sojin ƙasar Ukraine sun kama wani dan Najeriya Kehinde Oluwagbemileke da ke taya sojojin Rasha yaƙarsu. facebook.com/share/p/1CGHgg…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Hadiman Gwamna Abba Kabir Yusuf sun haura 300, taimakon gwamnatin suke yi ko kuma dora nauyi? facebook.com/share/p/15tt4e…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Allah ya yi wa Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Rasuwa yau a Birnin Landan yana da shekaru 82 a duniya. Muna fatan Allah ya gafarta mishi ya sa Aljanna Makoma facebook.com/10009017249394…

Allah ya yi wa Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari  Rasuwa yau a Birnin Landan yana da shekaru 82 a duniya. 

Muna fatan Allah ya gafarta mishi ya sa Aljanna Makoma

facebook.com/10009017249394…
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya fara samar da magungunan ƙwaya a kamfanin sarrafa magunguna na jihar mai suna JIPHARMA wanda yake mallakinta.

Gwamnatin Jihar Jigawa ta shirya fara samar da magungunan ƙwaya a kamfanin sarrafa magunguna na jihar mai suna JIPHARMA wanda yake mallakinta.