Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile
Premier Radio 102.7 FM

@premierradiong

Arewa's premier radio station
#newsaccount follow us to get the factual and latest news as it breaks.

ID: 1481901156687396864

linkhttp://www.premierradio.ng calendar_today14-01-2022 08:09:28

6,6K Tweet

1,1K Followers

63 Following

Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Sha'aban Sharada ya bayyana hakan ne yayin da yake sanar da ficewarsa daga jam'iyyar ADP zuwa APC, bayan wata ganawa da magoya bayansa. Ya ce zasu bayar da sunayen mutanensu don sanya su cikin sabon tsarin shugabancin jam'iyyar, wanda za a yi a nan gaba.

Sha'aban Sharada ya bayyana hakan ne yayin da yake sanar da ficewarsa daga jam'iyyar ADP zuwa APC, bayan wata ganawa da magoya bayansa.

Ya ce zasu bayar da sunayen mutanensu don sanya su cikin sabon tsarin shugabancin jam'iyyar, wanda za a yi a nan gaba.
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas ne ya gabatar da kudirin, yayin taron masu ruwa da tsaki na ƴaƴan jam'iyyar APC shiyar Arewa maso yamma, wanda ke gudana a jihar Kaduna.

Ƙaramar ministan harkokin wajen Najeriya Ambasada Bianca Odumegwu Ojukwu da jami’ai daga Vatican da ofishin jakadancin Najeriya a Italiya ne suka tarbi shugaba Tinubu, a filin jirgin sama sojoji dake Mario De Bernardo.

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya dakatar da babban mai dauko masa rahoto a ma’aikatar sufuri ta jihar (SSR) Ibrahim Rabiu nan take saboda samunsa da laifin sakin bakinsa akan madugun kwankwansiyya sanata Rabiu Musa kwankwaso ba tare da girmamawa ba.

Rahotanni sun ce jami’an tsaro sun kama wanda ake zargin, mai suna Yahaya Zango, yayin da ake tantance takardun maniyyatan da ke shirin tafiya kasar Saudiyya domin aikin Hajjin bana. #premierradio #premierkano #premierradiong

Rahotanni sun ce jami’an tsaro sun kama wanda ake zargin, mai suna Yahaya Zango, yayin da ake tantance takardun maniyyatan da ke shirin tafiya kasar Saudiyya domin aikin Hajjin bana.

#premierradio #premierkano #premierradiong
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayar da umurnin ci gaba da haƙo ɗanyen man fetur a yankin Kolmani dake kan iyakokin jihohin Bauchi da Gombe.

Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano, Abba El-Mustapha, ya ce doka ce ta bai wa hukumar damar tace duk wani film tare da lura da ayyukan yan masana'antar Kannywood, matsawar suna da rijista da hukumar a ko ina suke.

Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano, Abba El-Mustapha, ya ce doka ce
ta bai wa hukumar damar tace duk wani film
tare da lura da ayyukan yan masana'antar
Kannywood, matsawar suna da rijista da hukumar a ko ina suke.
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Dan wasan bayan Ingila, Harry Maguire ya ce za su yi iya yi, domin faranta ran magoya bayan Manchester United wajen lashe Europa League na bana. Za a kece raini tsakanin Tottenham da Manchester United ranar Laraba a birnin Bilbao, kuma duk wadda ta yi nasara za ta wakilci Ingila

Dan wasan bayan Ingila, Harry Maguire ya ce za su yi iya yi, domin faranta ran magoya bayan Manchester United wajen lashe Europa League na bana.

Za a kece raini tsakanin Tottenham da Manchester United ranar Laraba a birnin Bilbao, kuma duk wadda ta yi nasara za ta wakilci Ingila
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Shugaban hukumar Abba El-Mustapha ne ya bayyana hakan a ofishinsa yayin wata ganawa da manema labarai. El-Mustapha ya ce yawancin tallace-tallacen da ake yi a tituna da lasifika ko kuma a cikin fina-finan na karya dokokin hukumar, wadanda ke bukatar a tace su kafin a fitar da

Shugaban hukumar Abba El-Mustapha ne ya bayyana hakan a ofishinsa yayin wata ganawa da manema labarai.

El-Mustapha ya ce yawancin tallace-tallacen da ake yi a tituna da lasifika ko kuma a cikin fina-finan na karya dokokin hukumar, wadanda ke bukatar a tace su kafin a fitar da
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Wani wanda ya shaida yadda lamarin ya faru, ya bayyana yadda aka tsinto Hamdiyya Sidi Sharif a kauyen Mafara dake jihar Zamfara. #premierradio #premierkano #premierradiong

Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan, yayin taron ƙoli na jam'iyyar, wanda aka gudanar a fadar shugaban kasa. Hakan ya biyo bayan amincewar gwamnoni da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar.

Shugaban jam'iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan, yayin taron ƙoli na jam'iyyar, wanda aka gudanar a fadar shugaban kasa.

Hakan ya biyo bayan amincewar gwamnoni da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar.
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Masana harkokin tsaro sun fara tsokaci game da kalaman da Gwamnan jihar Borno ya yi, cewa akwai hannun wasu daga cikin 'yan siyasa da jami'an tsaro wajen bayar da bayanai ga ƴan Boko Haram. #premierradio #premierkano #premierradiong

Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Daya daga cikin jagororin jam'iyyar APC na jihar Kano Muhammad Sunusi Kiru ya bayyanawa Premier Radio yadda gwamnonin APC suka amince Tinubu ya yi tarzarce a zaben 2027. #premierradio #premierkano #premierradiong

Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) 's Twitter Profile Photo

Ko kun san cewa an sanyawa ƴan majalisun tarayya biliyoyin nairori don gudanar da ayyuka a mazabu a kasafin kudin 2025? #premierradio #premierkano #premierradiong