nafiu Ahmad (@realnafiuahmad1) 's Twitter Profile
nafiu Ahmad

@realnafiuahmad1

first allah ☝️
Prophet Muhammad S,AW🙏
my mom 🌹
loz dad😭😭
upcoming actor insha allah 🙏🎬
NG🇳🇬
alhamdulilah 🙏
family overeverything 👨‍👩‍👧‍👧🙏

ID: 1590441603373715456

linkhttp://www.realnafiuahmad1.com calendar_today09-11-2022 20:30:37

1,1K Tweet

205 Followers

318 Following

Sir_nagaree (@sirnagaree) 's Twitter Profile Photo

Madalla da waɗan da zuciyarsu ba ta ɗauke da ɓarna, fuskarsu na ɗauke da murmushi na aminci, gaɓɓan jikinsu cike da ayyuka masu amfani, maganarsu kuwa cike da gaskiya. Waɗannan su ne fitilu a cikin duhun rayuwa.

Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿 (@bapphah) 's Twitter Profile Photo

Tsira da Amincin Allah, Daraja da Girmamawa su qara tabbata ga wanda ya daga matsayin mata ya yanta su, ya kuma basu daraja. MUHAMMADUR RASULULLAH ﷺ